christmas department: languages subject: hausa class: ss1 topic

DOWEN COLEGE, LAGOS
TERMLY PLAN ACADEMIC YEAR 2014/2015
TERM: CHRISTMAS
DEPARTMENT: LANGUAGES
SUBJECT: HAUSA
CLASS: SS1
CURRICULUM OBJECTIVE
*Dalibai su iya rubuta jimla sassauka da
sarkakkiya
*Su iya bambanta su
*Su san ma`anar jimla da muhjmman bagarori sa
*Dalibain jimla su iya tsamo yankin suna da
bayani cikn
*Bayana ma’anar fassara
*Bayana ire-ire fassara
*Su iya yin fassara mai ma`ana
*Su san ma`ana inshai Labari da Bayani
*Dalibai su iya rubuta kyakkyawar inshai na
Labari da Bayani
*Su san ma`ana inshai Labari da Bayani
*Dalibai su iya rubuta kyakkyawar inshai na
Wasika , Siffantawa da Muhauwara
* Su iya karatun labarin Hausa
*Zasu iya tantance irin salon da marubucci yayi
amfani da a cikin labarin
1
TOPIC NAME
Sassan Jimla
SUB TOPIC
*Jimla saSassauka
*Jimla Sarkakkakiya
2
Ire-ire jimloli
*Yankin Suna
*Yakin Bayani
3
Fassara
* Maanar fassar
*ire-iren fassara
*Matakai fassara
* Inshai Labari
*Insahai Bayani
4
Inshai.
5
Ci gaba da Inshai
6
Karatun littafin “Na gari na *Karatan labarai na cikin Na
kowa”
gari na kowa shafi na 1-5
7
Karatun littafin “Na gari na *Karatan “Na gari na kowa”
kowa”
Shafi na 11-15
8
Karatun littafin “Na gari na *Karatan Littafin ‘Na gari na
*Inshai Wasika, Muhauwara
* Inshai Siffantawa
* Su iya karatun labarin Hausa
*Zasu iya tantance irin salon da marubucci yayi
amfani da a cikin labarin da ma’anonin wasu
kalmomin
* Dalibai su iya karatun labarin Hausa
REMARK
kowa”
kowa’ shafi na 21-25
*Zasu iya tantance irin salon da marubucci yayi
amfani da a cikin labarin
9
Adabin Baka da raberaben su
10
Ci gaba da Adabin Baka
*Ma’anar adabi
*Ire-iren adabi da azuzuwan
su
*Rasan adabin Baka’
*Muhimmancin adabin baka
*Adabin Baka, zube, waka,
azancin magana
=
*Za su san ma’anar adabi
*Dalibai za su san ire-iren adabi
*Za su fahimci tatsunoyin Hausa
*Su san rasan adabin baka
*Muhimmancin adabin baka
*Azuzuwan adabin baka